iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ma'aikatar Awkaf ta Masar ta sanar da fara gudanar da aikinta na watan Ramadan a cikin shirin "Jakadan Karatu a Duniya" na karatun kur'ani mai tsarki a kasashe da dama na duniya.
Lambar Labari: 3488835    Ranar Watsawa : 2023/03/19